Hadithin Ibn Faddal (R.A) Daya Tabbatar Iyayen Annabi Muhammadu (S.A.W) Yan Aljannah Ne Har Abu Dalib Ta Hanyar Wahayi Da Akai Masa (S.A.W)

 Hadithin Ibn Faddal (R.A) Daya Tabbatar Iyayen Annabi Muhammadu (S.A.W) Yan Aljannah Ne Har Abu Dalib Ta Hanyar Wahayi Da Akai Masa (S.A.W) 

Mala'ika Jabra'il (Jibrilu) ya zo wajen Annabi (SAWW) ya ce, "Muhammad! Ubangijinka yana gaishe ka, ya ce, “Na sanya wutar jahannama haramun ga tsatson da ku ka fito, da mahaifiyar ku, da wanda ya rene ku. Wannan tsatso shi ne na Abdullahi ibn Abd al-Muttalib, wannan mahaifiyar ita ce Amina bint Wahb’ kuma wanda ya reni Annabi, shi ne Abu Talib. Kamar yadda Ibn Faddal ya ruwaito da Fatima bint Asad. Imam Sadik (AS) ma ya ruwaito haka
.
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url

';