Yadda zaka goge sakonnin damfara a wayarka su daina zuwa kwata-kwata


Lokaci bayan lokaci akan turo sakonni ire-iren wadannan ana damfarar mutane  ta hanyar sanar dasu cewa zasu samu tallafi daga gwamnati ko makamancin haka..

Ga hanyar da zakubi a hotunan dake kasa domin kuyi Reporting da blocking nasu. Sannan a dinga kiyayewa da irin wadannan sakonnin.

Allah ya kyauta..

©Salisu Abdurrazak Saheel
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url


';