Uncategorized

Rai Baƙon Duniya: Irrfan Khan kenan jarumin da ya musuluntar da mutane 1200 daga addinin Hindu zuwa Musulunci ya riga mu gidan gaskiya

4

 

FB IMG 17145516151145830

Rai Baƙon Duniya: Irrfan Khan kenan jarumin da ya musuluntar da mutane 1200 daga addinin Hindu zuwa Musulunci.

Sanadiyyar hakan aka ɗaure shi har na tsawon shekaru huɗu a gidan yari kuma daga ƙarshe Allah yayi masa rasuwa a shekarar 2020.

Allah yajikansa da sauran Musulmi baki daya Ameen Ya Allah.

Allah ya qara yawaita mana irinsu a duniya Baki daya 🤲🤲

Nuhu Sa'Ad Kumurya

Webmaster | Blogger| Publisher | WordPress Developer | Website Designer | SEO EXPERTS | Social Media Marketer | Muslim

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button