Islam

Hadithin Ibn Faddal (R.A) Daya Tabbatar Iyayen Annabi Muhammadu (S.A.W) Yan Aljannah Ne Har Abu Dalib Ta Hanyar Wahayi Da Akai Masa (S.A.W)

4

 Hadithin Ibn Faddal (R.A) Daya Tabbatar Iyayen Annabi Muhammadu (S.A.W) Yan Aljannah Ne Har Abu Dalib Ta Hanyar Wahayi Da Akai Masa (S.A.W) 

IMG 20240502 150145

Mala’ika Jabra’il (Jibrilu) ya zo wajen Annabi (SAWW) ya ce, “Muhammad! Ubangijinka yana gaishe ka, ya ce, “Na sanya wutar jahannama haramun ga tsatson da ku ka fito, da mahaifiyar ku, da wanda ya rene ku. Wannan tsatso shi ne na Abdullahi ibn Abd al-Muttalib, wannan mahaifiyar ita ce Amina bint Wahb’ kuma wanda ya reni Annabi, shi ne Abu Talib. Kamar yadda Ibn Faddal ya ruwaito da Fatima bint Asad. Imam Sadik (AS) ma ya ruwaito haka

.

Nuhu Sa'Ad Kumurya

Webmaster | Blogger| Publisher | WordPress Developer | Website Designer | SEO EXPERTS | Social Media Marketer | Muslim

Leave a Reply

Back to top button