Islam

DAURAWA: DUK INDA KUKAGA MAI IRIN WANNAN DABI AR TO BABU WAWA MAHAUKACI KUMA WAHALALLE KAMAR SA

4

 DAURAWA: DUK INDA KUKAGA MAI IRIN WANNAN DABI AR TO BABU WAWA MAHAUKACI KUMA WAHALALLE KAMAR SA

FB IMG 17148873795693529

BABU ABU MAI WAHALA IRIN NEMAN YARDAR MUTANE

1. Yiyin da kake farantawa wani a lokaci guda kuma ka ɓatawa wani,

2. Yayin da wani yake ƙaunar ka wani kuma yana ƙin ka. 

3. Yayin da kake birge wani, wani kuma haushin ka yake ji,

4. Yayin da wani yake sa maka albarka, wani kuma zagin ka yake yi,

5. Haka rayuwa take kada ka damu. 

Don haka abin da yafi sauki shi ne ka nemi yardar Allah kawai, ka kyale kowa ya faɗi abin da ya ga dama. 

Allah ne mai yin hisabi ba mutane ba.

Nuhu Sa'Ad Kumurya

Webmaster | Blogger| Publisher | WordPress Developer | Website Designer | SEO EXPERTS | Social Media Marketer | Muslim

Leave a Reply

Back to top button