Uncategorized

Dan Allah Kuyi Sharing: Yan Sandan Nigeria Sun Kama Jami ar Tsaro da wasu mutane da Laifin Sato Yara guda Biyar Daga Sokoto Zasu Kaisu Kudancin Nigeria Su Sayar A Abuja

4

 Dan Allah Kuyi Sharing: Yan Sandan Nigeria Sun Kama Jami ar Tsaro da wasu mutane da Laifin Sato Yara guda Biyar Daga Sokoto Zasu Kaisu Kudancin Nigeria Su Sayar A Abuja

IMG 20240501 191430

SUNCI AMANAR ZAMANTAKEWA
Wata gurbatacciyar jami’ar tsaro Àrni¥a da wata Àrní¥a mai suna Elizabeth sun sato ‘ya’yan Musulmai daga jihar Sokoto guda biyar har sun isa da yaran Abuja aka kamasu
Cikin yaran da suka sato akwai jaririya ‘yar sati biyu da haihuwa, sai wasu yara ‘yan kasa da shekaru biyu, da wata yarinya ‘yar shekara biyar mai suna Asma’u Ya’u wanda suka saceta akan hanyarta na zuwa makarantar Islamiyyah a birnin Sokoto 
Yau kwana uku kenan da faruwar wannan cin amana 
Sun samu nasaran isa da yaran zuwa Birnin tarayya Abuja, fasinjojin mota ne suka taimaka wa ‘yan sanda a Abuja aka kamasu, yanzu haka suna FCT Police Headquarters Abuja
A sanar da mutanen Sokoto, iyayen da suka rasa yaransu musamman jaririya ‘yar sati biyu da haihuwa da kuma Asma’u Ya’u su tafi Abuja FCT Command don karban yaransu
Haka watannin baya kadan wasu ln¥amurai suka sace mana yaran Musulmai a Bauchi suka tafi dasu Kano kafin su tafi dasu Kasarsu na I
lnyamurai, wannan cin amanar zamantakewa ne suke mana wanda bai kamata mu kyale ba Wallahi
Ka haifi yaro MusuImi sai wasu bàkakén Arñà su sace suje su canza masa addini, gaskiya bai kamata Shugabannin addininmu na Musulunci da Sarakuna suyi shiru akan wannan yaki na karkashin kasa da ake mana ba
Idan har ba za’a dinga hukunta masu aikata wannan cin amana a bainar jama’a ba, to ya zama wajibi al’ummar Musulmi su dauki matakin da ya dace ta hanyar haIIaka duk wani àrné ko àrní¥à da aka kama sun sace mana yara
Ku duba nisan tafiyar da akayi da jaririya ‘yar sati biyu daga Sokoto zuwa Abuja, tafiya na awanni 10 da minti 21, an rabata da uwarta, babu zalunci da rashin imani da ya wuce wannan 
Allah Ka isar mana, Ka bamu nasara akan Arnàn da suke sace mana yara

Nuhu Sa'Ad Kumurya

Webmaster | Blogger| Publisher | WordPress Developer | Website Designer | SEO EXPERTS | Social Media Marketer | Muslim

Related Articles

Back to top button