Uncategorized

Abin Daya Banbanta OGC Mining da Sauran Minings da Mukayi ko Mukeyi!

4
MALAM SUNUSI DANJUMA ALI YACE….

https://app.ogcom.xyz/invite/Vn8sB0hCkorjzNhE
Abin Daya Banbanta OGC Mining da Sauran Minings da Mukayi ko Mukeyi!

Hi! Join the most influential community in gaming. Grab OGC tokens every day for free and win draw for simple action.

🎈 OGC shine mining na farko dana iya tunawa wanda suka fara fitar da supply na token dinsu tun kafin tafiya tayi nisa. Mafiya yawan minings da mukayi abaya da wayanda mekeyi yanzu, saida suka kusa launching sannan suka sanar da adadin supply na token dinsu.

🎈OGC yanada one billion total supply. Idan zan iya tunawa, idan kuka chire RENEC da mukayi mining, OGC shine mining yake da mafi karanchin yawan supply. Mafiya yawan minings da sukayi shura, supply dinsu yana haura one billion.

https://app.ogcom.xyz/invite/Vn8sB0hCkorjzNhE
🎈 OGC sunada tsarin halving. Dukda cewa bashine na farko ba, amma idan muka kalli supply dinsa da kuma tsarin halving da yake dashi, zamu iya kintato chewa tsarin halving na OGC mining zai taimakawa token din sosai wajen rike farashinsa yayin launching. Saboda tsarin halving zai taimaka wajen takaita circulation supply dinsa.

🎈Tsarin yanda suke bada referral reward. Bayan T1 da T2 da muka sani a sauran minings, OGC minings sunada tsarin bada referral reward tun daga T1 har zuwa T8. Don haka akwai yiwuwar cewa kusan duk wanda yayi OGC mining zai samu alkhairi mai dan nauyi, tunda kowa zai iya tarawa da dan yawa ta hanyar referral rewards.

Me kuke jira? Maza ku dauki diga ⛏️, kuyi amfani da link dake kasa ku fara hakar OGC babu kakkautawa
👇 https://app.ogcom.xyz/invite/Vn8sB0hCkorjzNhE

Nuhu Sa'Ad Kumurya

Webmaster | Blogger| Publisher | WordPress Developer | Website Designer | SEO EXPERTS | Social Media Marketer | Muslim

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button