Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip.

0
Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip.
__________

Yanda batun yake shi ne - :

Philip & Elizabeth II sun yi aure shekara 75 (1947) da suka wuce bayan doguwar Soyayya da Ƙauna.

Philip ya yiwa ran ki shi daɗe alƙawarin ko a MACE ko a RAYE ba zai taba rabuwa da ita b, kuma ba zai daina ƙaunarta ba. Kuma zai zama tare da ita cikin tsanani da kuma daɗi.

Philip ya rasu a watan Afirilu, shekarar da ta gabata (2021). Wasiyyarsa guda ɗaya da ya bari lokacin da zai rasu "Ku binne ni ranar da za binne Elizabeth". Ku hada mu tare kaji soyayya. 

Bayan mutuwarsa, aka ɗauke shi zuwa Maƙabarta ta wucin gadi (Royal Vault).

Lokaci kaɗan ran ki shi daɗe "Elizabeth II" ita ma ta rasu (2022). Za a haɗata tare da Mijinta a binnesu don su cigaba da kurbar roman soyayya a Ƙabari.

Yanzu haka, ana shirye-shiryen binne Soyayya mafi tsaho da kuma daɗewa a tarihin ƙasar Birtaniya.
~Labari Daga Bauchi.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)

#buttons=(Accept !) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn More
Accept !
To Top