Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Bashi Na 500’000 zuwa 1000’000 Daga FirstBank

0


 A yau nazo muku da wani sabon tallafin kudi wanda zaku iya neman tallafin bashi na Naira 500’000 zuwa 1 Million daga Bankin First bank.


Wannan de wani sabon tallafi ne na bashi wanda bankin Firstbank suka fitar dashi mai Suna: (FirstGem Fund LoaShirin Asusun FirstGem shine tallafi da First bank suka fito dashi wanda ke tallafawa ƙima mai lamba ɗaya ga mata a cikin Ci gaban Kamfanoni, Ƙananan, da Matsakaitan Masana’antu (MSMEs), don ƙarfafa su don biyan babban jarin aikinsu da bukatun kuɗaɗen albarkatu.Bangarorin da Zasu iya Neman Wannan tallafin:

Food/Beverage handling and Packaging Confectionaries.

Cooking and Restaurants

Transportation (Logistics)

Magnificence/corrective items

Agric/Agro-Allied (retail/food esteem chain)

Abubuwan da ake bukata wajen Cike wannan tallafin bashin:

Dole mai Nema ya kasance yana da takardar Shedar kasuwanci wato(CAC)

Duk mata dole su mallaki kuma sun kora MSMEs tare da wani wuri kusan kashi 51% na mallakar mata a cikin wuraren da aka tallafa.

Adadin Bashin da Za a iya karba:

Daga Naira 500’000 zuwa 1000’000

Lokacin biyan bashin: Shekara daya

Domin Cike wannan tallafin bashin Kayi Download na Application form a kasa

Download Loan Form


Download Now

Bayan kayi download dinsa sai ka cikeshi sannan ka hada da takar dunka na kasuwancinka Sai kaje bankin First bank mafi kusa dakai Saika basu form din daka cika da kuma takardun naka Shikkenan ka gama zasuyima karin bayani.


Allah ya bada Sa’a

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)

#buttons=(Accept !) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn More
Accept !
To Top